Karin wasu fasinjoji bakwai da aka yi garkuwa da su a harin jirgin kasa na ranar 28 ga watan Maris a jihar Kaduna sun samu ‘yanci....
Tsohon gwamnan jihar Neja, Babangida Aliyu Muazu, ya bayyana kwarin guiwar jam’iyyar PDP, kan dan takarar shugaban kasa a zaben 2023. Babangida yace Atiku ya kamata...
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike ya sha alwashin cewa al’ummar jihar ba za su kaɗa kuri’unsu ga ƴan siyasar da ba su da alaka da jihar....
Hukumar kula al’amuran addinin musulinci Hisbah ta jihar Jigawa ta kama kwalaben barasa 384 a karamar hukumar Kazaure. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS), ta musanta rahotannin da ake yadawa cewa nan ba da jimawa ba hukumar za ta yi gwanjon motoci na musamman...
Shedikwatar tsaro ta bayyana cewa ta samu nasarar cafke ‘yan ta’addan da suka kai hari a cocin St. Francis Catholic Church da je garin Owo, a...
Kashi na ƙarshe na kimanin Alhazai 94 da jami’ai da suka gudanar da aikin hajjin bana daga Kaduna sun dawo gida bayan shafe akalla makonni shida...
Shugaban Ƙaramar Hukumar Karu a jihar Nasarawa, James Thomas, ya kafa dokar hana fita a yankin domin duba matsalar tsaro. Dokar hana fita za ta...
Yan bindiga sun yi garkuwa da Mutane hudu da suka hada da kanwar sirikin Sanata Ahmed Babba Kaita, dan majalisa mai wakiltar Katsina ta Arewa...
Dan majalisar dokokin jihar Adamawa, Shuaibu Babas, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa jam’iyyar PDP. Shuaibu Babas mai wakiltar mazabar Fufore/Gurin a majalisar ya fice...