Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun Sakandare ta yammacin Afirka WAEC, ta fitar da sakamakon jarrabawar ta bana watau WASSCE wadda ɗalibai suka rubuta a tsakanin watannin...
Rahotonni daga birnin tarayya Abuja, sun bayyana cewa jami’an hukumar gidan ajiya da gyaran hali na Kuje, sun saki tsohon gwamnan jihar Plateau Joshua Dariye da...
An Shiga Zullumi A Abuja Yayin Da ‘Yan sanda Suka Yi Arangama Yan daba A ranar Litinin da ta gabata ne aka samu barkewar sa’insa a...
Majalisar dokokin jihar Kano, za ta gudanar da bincike kan tarin matsalolin da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ke fama da su. Hakan na Rahotonni...
Yar wasan Najeriya, Tobi Amusan ta kafa sabon tarihi bayan da ta lashe kyautar zinare a gudun mita 100 na gasar Commonwealth da aka yi a...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA shiyyar jihar Sokoto, ta ce, ta cafke wani tsohon soja mai shekara 90 bisa zarginsa da sayar...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina, ta ce ta kuɓutar da wasu mutane shida daga hannun masu garkuwa da mutane. Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar SP...
Hukumar Shige da Fice ta Damƙe masu Safarar Makamai 3 a Cross River Kwanturolan da ke kula da Hukumar Shige da Fice ta Najeriya da...
Yayinda Najeriya ke fuskantar karancin kudaden gudanar da ayyuka da kuma biyan albashin ma’aikata, sakamakon matsalolin da suka addabi kasar, Gwamnonin kasar sun bai wa shugaban...
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce ta gyara cibiyoyin kiwon lafiya a matakin farko (PHCs) guda 140 yayin da ake ci gaba da aikin wasu 36 a...