Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya NEMA, ta karɓi ƴan Najeriya ɗari da saba’in da biyar da ke yin ci rani a ƙasar Libiya kuma suka...
Wasu Sanatoci na jamiyyun adawa, sun fice daga zauren majalisar dattawa a fusace bayan da majalisar ta yi watsi da ƙudurin da suka gabatar na tsige...
Shalkwatar tsaron Najeriya, ta ce, sojoji sun gano wasu mata guda hudu a cikin daji waɗanda biyu daga ciki suka kasance ƴan matan makarantar Sakandaren gwamnati...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta Najeriya ASUU, ta buƙaci da a yi dokar da za ta hana ƴan siyasa tura ƴaƴansu ƙasashen ƙetare domin yin karatu. Shugaban...
Hukumar ‘yan sanda a jihar Abia ta bayyana cewa, an kashe jami’in kudi na banki da dan fashi da makami a ranar Talatar nan a wani...
Sanatoci daga jam’iyyun adawa sun ba shugaban kasa Muhammadu Buhari wa’adin makonni shida domin yakar matsalar tsaro da ke addabar kasar. Sun kuma yi barazanar...
Gabanin babban zaben 2023, wani jigo a kungiyar Kwankwasiyya, Dr. Umar Tanko Yakasai ya sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Yakasai, wanda tsohon likita ne...
Kungiyar kwadago ta kasa NLC a ranar Larabar nan ta ci gaba da zanga-zanga a Abuja kan yajin aikin da ma’aikatan jami’o’in suka yi a fadin...
Majalisar ƙaramar hukumar Dambatta, ta tabbatar da rushewar gidaje saba’in tare da rasuwar wata mata da kuma jikkatar ƙarin wasu mutane sakamakon wata guguwa da ta...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya buƙaci majalisar dattawa kan ta tabbatar da muƙaddashin Alƙalin Alƙalai Olukayode Ariwoola a matsayin Alkalin alƙalan Najeriya. Shugaban majalisar dattawa Ahmad...