Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya bayar da umarnin dakatar da Ohi na Eganyi kuma shugaban majalisar gargajiya ta Ajaokuta, HRH Alhaji Musa Isah Achuja da...
Shugabar mata ta jam’iyyar APC ta kasa, Betta Edu, ta bayyana cewa Bola Ahmed Tinubu na da karfin da zai iya mayar da Najeriya babbar cibiyar...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ’yan ta’adda ne sun kashe Udeng Ibrahim Yamusa, basaraken masarautar Yukuben da ke karamar hukumar Takum a jihar Taraba. Gidan...
Maiduguri ta yi cikar kwari a ranar Asabar din nan yayin da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu ya jagoranci wasu manyan...
Likitoci masu neman kwarewa sun baiwa gwamnatin tarayya wa’adin makonni biyu da ta aiwatar da yarjejeniyoyin da suka shafi walwalarsu ko kuma a fuskanci rashin jituwa...
Wasu jiga-jigan jam’iyyar APC guda biyu, tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal da tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara a ranar Asabar din nan sun ziyarci...
Gwamna Abubakar Bello na jihar Neja ya dakatar da shugaban hukumar kula da ilimin bai daya ta jihar Neja, Dakta Isah Adamu kan wasu matsalolin da...
Kotun Daukaka Kara Ta Kori Kararrakin Da Aka Shigar Da Shugabannin APC A Sokoto Kotun daukaka kara da ke Abuja ta yi fatali da karar da...
Shugaban hukumar kula da lafiya a matakin farko ta Jihar Bauchi, dakta Rilwanu Mohammed ya ce hukumar ta tabbatar da bullar cutar ta kyandae buri a...
Alhazai 260 ne daga jihar Kano, wadanda suka halarci aikin Hajjin bana a kasar Saudiyya suka dawo kasa Najeriya a yammacin ranar Juma’ar nan. Alhazan da...