Gwamnatin tarayya ta bukaci kungiyar kula da ayyukan jin kai ta kasa (NHCTWG) da masu ruwa da tsaki da su samar da ingantacciyar hanya don samar...
Akalla mutane 30 ne suka mutu a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Zaria zuwa Kano a jihar Kaduna. Hatsarin titin wanda ya hada...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta bai wa hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC umarnin tsare dakataccen babban akanta Ahmed Idris, da...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce za ta fitar da bayanan ‘yan takarar da jam’iyyun dà suka tsaua tsayar a zaben gwamna...
Gwamnatin tarayyar, ta ce tana duba yuwuwar hana goyon babur a faɗin Najeriya domin daƙile ayyukan masu satar mutane da ƴan ta’adda. Ministan Shari’a Abubakar Malami...
Kungiyar Kwadago ta Kasa NLC, ta ce tana da hakkin ta yin zanga-zangar nuna rashin amincewa da ci gaba da zaman daliban a gida, biyo bayan...
Babban Darakta Janar na hukumar masu yi wa kasa hidima, Birgediya Muhammad Fadah, ya jajantawa iyalan wasu masu yiwa kasa hidima biyu da suka rasa rayukansu...
Hukumar shirya jarabawar shiga manyan makarantun Najeriya JAMB, ta fitar da mafi kankantar makin da ake bukata domin samun damar shiga manyan makarantun na zangon karatun...
Labaran da ke fitowa daga fadar mulkin ƙasar Amurka White House a yanzu haka na bayyana cewa shugaban ƙasar Mista Joe Biden, ya kamu da cutar...
Gwamnatin tarayya ta ce tana tunanin sanya dokar hana amfani da babura da aka fi sani da okada ko kuma achaba. Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya (AGF)...