Gwamnatin jihar Abia ta sanar da rusa majalisar gudanarwar kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Abia ba tare da bata lokaci ba tare da dakatar da...
Gwamnatin jihar Kaduna ta amince da fitar Naira miliyan 524.12 domin biyan kudin tallafin karatun dalibanta a manyan makarantu. Gwamna Nasir El-Rufai ya bayyana haka ne...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya caccaki salon barkwanci a ranar Larabar nan yayin da yake mayar da martani ga jawabin ban dariya da dan takarar mataimakin...
Jam’iyyar APC mai mulki da ɗan takararta na shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu sun ƙaddamar da Sanata Kashim Shettima a matsayin ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa...
Wasu da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne, sun yi garkuwa da wasu jami’an ƴan sandan jihar Nasarawa su goma. Rahotonni sun bayyana cewa, ɓata garin...
Hukumar kula da Zirga-zirga Ababen Hawa KAROTA ta ce za ta ci gaba da yin aiki da Sashen Kula da binciken ababen hawa na rundunar ƴan...
Gwamnatin tarayya ta ce zanga-zangar da kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta shirya domin nuna goyon bayanta ga mambobin kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ke yajin...
Wani jigo a jam’iyyar (APC) kuma dan takarar gwamna, Sanata Magnus Abe, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyya mai mulki. Sanata Magnus Abe, wanda ya wakilci yankin...
Jam’iyyar (APC) mai mulkin kasa ta bayyana tsohon gwamnan jihar Borno, Sanata Kashim Shettima a matsayin dan takararta na mataimakin shugaban kasa a zaben 2023 mai...
Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta ce wa’adin makonni biyu da shugaban kasa ya bayar na warware matsaloli da kungiyar ya yi yawa. Ga malaman, ba za...