A yau Asabar 2 ga watan Afrilun shekarar 2022 ne Musulman duniya suka fara azumin Watan Ramadan na shekarar 1443 bayan hijira. A don haka ne...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga masu hannu da shuni da ka da su yi almubazzaranci na abinci, sannan kuma su ciyar da talakawa...
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir Ahmed El-Rufai ya ce ‘yan Boko Haram ne suka tsara tare da aiwatar da hari kan jirgin kasa a Abuja zuwa Kaduna...
Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun fitar da sanarwar tabbatar da ganin watan Azumin Ramadan a wasu yankunan ƙasar. Wannan na nufin gobe Asabar 2 ga watan...
Wani babban abokin ango a unguwar Gaida da ke Ƙaramar Hukumar Kumbotso a Jihar Kano ya shiga gidan ma’auratan ya sace wa amaryar kayan lefe da...
Sarkin Musulmi, Sultan Muhammad Sa’ad Abubakar wanda shi ne shugaban majalisar koli kan harkokin addinin Musulunci ta Najeriya, ya buƙaci al’ummah Musulmi su soma duba sabon...
Kwamishinan Albarkatun Ruwa na Jihar Kano, Sadiq Aminu Wali ya yi murabus daga mukaminsa a yau Alhamis. A cikin wata sanarwa da ya fitar, a yau...
Gwamna Nasir El-Rufa’i na Jihar Kaduna a yau Alhamis ya ce girman kalubalen tsaro da ake fama da shi a yankin Arewa-maso-Yamma ya fi wanda a...
Sanata Abdullahi Adamu, sabon shugaban jami’yar APC ya bayyana cewa Allah ne Ya zaɓe shi ya zama shugaban jam’iyyar a babban taron da a ka yi...
Jam’iyyar adawa ta New Nigeria Peoples Party, NNPP, mai alamar kayan marmari, ta yi babban taron ta na ƙasa a jiya Laraba a Abuja, inda ta...