Ɗazu da rana shugaban ƙasa Muhammad Buhari ya yi zaman tsaro da manyan masu ba shi shawara a harkar. Sun bashi bahasin abin da ya faru...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tafi kallon ƙwallon kafa da Najeriya za ta fafata da Ghana a Abuja a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin...
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya fice daga jam’yyar PDP. Wannan na dauke ne cikin wata sanarwa da tsohon gwamnan ya sanya wa...
Masu neman shugabancin Najeriya a jam’iyyar PDP da su ka haɗa da tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar da Sanata Abubakar Bukola Saraki da Gwamna Bala...
Rahotanni daga jihar Kaduna na cewa an sace wasu fasinjoji da ba a bayyana adadinsu ba daga wani jirgin kasa da ya tashi daga Abuja zuwa...
Ƙungiyar Taliban ta umarci kamfanonin jiragen saman Kasar Afghanistan da su dakatar da yin bulaguro da matan da basa tare da muharramansu. A baya-bayan nan Taliban...
Tsohon wakilin mazaɓar Sumaila da Takai a Majalisar Wakilai, Sulaiman Abdulrahman Kawu Sumaila, ya bayyana cewa ya zuwa yanzu ƴan Kwankwasiyya da PDP da ma G7,...
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Kano a zaɓen shekarar 2015 Injiniya Abba Kabiru Yusuf ya fice daga jami’yyar PDP inda ya koma sabuwar jam’iyyar NNPP. Abba...
Gwamnatin Kaduna ta tabbatar da afkuwar wata fashewa, inda bam ɗin da ya tashi a Ƙaramar Hukumar Igabi ya raunata mutum biyu ranar Asabar. Wata sanarwa...
Kamar yadda ake yi wa kallon siyasar Kano sai ɗan Kano kuma ‘Kano ta dabo tumbin Giwa, ko da me ka zo an fika,’ hakan ya...