Fitacciyar Jarumar a masana’antar Kannywood Aisha Aliyu wadda aka fi sani da “Aisha Tsamiya” za ta yi aure. Labarin ya bayyana ne a wani katin ɗaurin...
Gwamna Muhammad Bello Matawalle na Jihar Zamfara ya zabi Sanata Hassan Muhammad Nasiha a matsayin sabon mataimakinsa, tare da mika shi gaban Majalisar Dokokin Jihar domin...
Tsohon mai bai wa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari shawara kan al’amuran Majalisar Wakilai, Abdulrahman Kawu Sumaila, ya ce sabuwar kungiyar siyasar nan ta TNM za ta...
Jami’an hukumar kula da zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta sami nasarar cafke wani matashi mai suna Lawan Khalid, bisa zargin satar wayoyin hannu...
Jam’iyyar APC ta ware wa yankin arewacin ƙasar muƙamin shugaban jam’iyyar na ƙasa yayin da ake tunkarar babban zaɓe na 2023. Gwamnan Kaduna Nasir Ahmed El-Rufai...
A yau Talata tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso, ya sanar da kafa wata ƙungiya a matsayin ‘Runduna ta Uku’ a babban birnin tarayya Abuja. Ƙafa...
Wata Babbar Kotun Tarayya a Abuja, a yau Litinin, ta kori ƙarar da Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa, NBA ta shigar gabanta, kan cewa ta haramta wasu...
Ƴan Sanda a Jihar Kaduna sun daƙile wani harin ƴan fashin daji a ƙauyen Kurmin Kare da ke Ƙaramar Hukumar Chikun ranar Lahadi. Kakakin Rundunar Ƴan...
Jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sake ɗage ranar babban taronta na kasa bayan tsayar da ranar 26 ga watan Fabrairu tun da farko. Wannan...
Wani rahoto da jaridar Daily Trust ta wallafa ya bayyana cewa ƴan bindigar da su ka sace ɗaliban makarantar sakandiren Tarayya ta Yawuri a jihar Kebbi,...