Da mamaki yadda majalisar Jihar Zamfara ta samu kawowa matakin kusa da ƙarshe na tsige Mataimakin Gwamna jihar a inda yanzu maganar takai har gaban Alkalin-Alkalan...
Jami’a Oxford da ke ƙasar Birtaniya ta gayyaci fitaccen ɗan jaridar nan na jihar Kano, Ali Abubakar Sadiq, domin ya gabatar da wata kasida akan addinin...
Fitaccen mawakin Hausa, Naziru M Ahmad, wanda a ke yi wa laƙabi da Sarkin Waƙa, ya ce galibin masu shirya fina-finan Hausa azzalumai ne da ke...
Babban Bankin Najeriya CBN ya ce zai daina sayar wa bankunan kasuwanci na ƙasar kuɗaɗen ƙasar waje nan da ƙarshen shekarar 2022. Gwamnan CBN Godwin Emefiele...
Babban lauyan gwamnati kuma Kwamishinan shari’a na jihar Kano, Barrister Musa Abdullahi Lawan,ya bayyana cewa hukumar bayar da tallafin shari’a ta Najeriya (Legal Aid Council of...
Hukumar Hisbah mai tabbatar da dokokin Shari’ar Musulunci a Jihar Kano da ke arewacin Najeriya ta fasa kwalabar barasa ko giya kusan miliyan huɗu. Kwamandan Hisba...
Mallam Abdullahi Gadon Kaya da sauran ƴan uwa masu wa’azi, ku ɗauki haƙuri. Aksarin masu faɗa da ku ba wai neman gaskiya ne ya dame su...
A cigaba da shirye-shiryen bukukuwan ranar Mata ta duniya da ake a duk ranar 8 ga watan Maris domin nazari kan ci gaba da kuma kalubalen...
Rikicin shugabancin jam’iyyar APC a Kano na ƙara daukar sabon salo bayan ɓangaren da Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya yi watsi da sanarwar uwar jam’iyya...
Tsohon Gwamnan Jihar Borno, Ali Modu Sheriff ya ƙaryata rahotannin da a ke yaɗawa cewa ya na da hannu a Boko Haram, in da ya ce...