Ɓangaren Jam’iyar APC a Jihar Kano, wanda Sanata Ibrahim Shekarau ke jagoranta ya ce ba zai yarda da rabon muƙaman da uwar jam’iya ta ƙasa za...
Mawaki kuma jarumi Shu’aibu Ahmed Abbas, wanda aka fi sani da Lilin Baba ne ya bayyana cewa ya kusa yin wuff da jaruma Ummi Rahab. A...
Atiku Abubakar ya ziyarci Jihar Benue, ya bada kyautar Naira miliyan 50 ga ‘yan gudun Hijra. Daga: AbdulRasheeth Shehu Tsohon mataimakin shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar...
Mustapha Bulama wani fitaccen mai zanen barkwanci a jaridu da shafukan sada zumunta, ya yi wani zane a cikin wannan mako mai ƙarewa da ya nuna...
Ga dukkan alamu Sanata Malam Ibrahim Shekarau ya hakura da fadan da yake jagoranta a jam’iyyar APC ta Kano. Sai dai abin da wasu ba su...
Kalaman da fitaccen malamin addinin Musluncin nan Dakta Abdallah Usman Kaya ya yi akan ma’aikatan jinya sun tayar da ƙura tare da haifar da zazzafar muhawara...
Tsohon Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya ce ya sha wahala a lokacin da yake shugaban majalisar dattawa saboda ya tsaya neman ‘yancin kai ga majalisar...
Shaharrariyar mawakiyar Indiya Lata Mangeshkar ta mutu tana da shekaru 92 a duniya. Zabiyar ta rasu ne a wani asibiti da ke birnin Mumbai bayan ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ranar Asabar a birnin Addis Ababa na kasar Habasha, ya ce Najeriya za ta ci gaba da neman zaman lafiya da ci...
Yaron nan ɗan ƙasar Morocco mai suna Rayan ɗan shekara biyar wanda ya faɗa cikin rijiya ya rasu, duk da ƙoƙarin da aka yi ta yi...