Kungiyar Kwadago Ta Kasa NLC reshen jihar Kano ta sanar da Dakatar da tafiya zanga-zangar lumana da Uwar kungiyar ta shirya gudanarwa a fadin kasar nan...
A yau Talata gwamnan jihar Jigawa Mohammed Badaru Abubakar tare da shugaban kwamitin riƙon Jam’iyyar APC, Mai Mala Buni, su ka jagoranci zaman sulhu tsakanin ɓangaren...
A ranar Talata ne kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta dawo Najeriya daga gasar cin kofin nahiyar Afirka (AFCON) da ke gudana a kasar Kamaru...
Gwamna Babagana Umara Zulum ya kasance a garin Chibok a ranar Litinin bayan wani harin da aka kai a wasu kauyuka uku: Kawtakare, Korohuma da Pemi...
Mahaifiyar Dan majalisar dokokin Kano da aka sace, Hajiya Zainab, ta samu ‘yanci bayan an biya masu garkuwar kudin fansa. An sace Hajiya Zainab, mahaifiyar Isiyaku...
Gwamnatin tarayya na shirin tsawaita dakatarwar da ta yi na cire tallafin man fetur da watanni 18. Karamin Ministan Albarkatun Man Fetur, Mista Timipre Sylva...
A yau Talata kotun ɗaukaka ƙara da ke birnin Rivers a jihar Fatakwal ta cigaba da sauraron shari’ar matashin nan Yunusa Dahiru da aka fi sani...
Idan DSS suka yi bincike, suka bi sawu, sannan suka yi nasarar kama mai laifi, sun gama aikinsu. Akan kes din Haneefa, an kai musu kuka,...
Wani dan bindiga dadi ya kashe kansa bayan jikkata dalibai hudu da harsashi, lokacin da ya bude wuta yayin da suke daukar darasi a jami’ar Heidelberg...
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Borno, Abdu Umar ya tabbatar da kama wasu ‘yan bangar siyasa da suka kai hari tare da yi wa wata mata mazauna...