Gwamnan jihar Neja, Abubakar Sani Bello, ya rattaba hannu kan kasafin kudin shekarar 2022 ya zama doka tare da karin naira biliyan 13 daga farkon da...
Wasu ‘yan bindiga da ake zargin ‘yan fashin dajin ne da ba a san ko su wanene ba sun kai hari kauyen Gada da ke karamar...
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bukaci al’ummar jihar da su yi amfani da makamai domin yakar ‘yan bindigar da ke addabarsu. A cewar gwamnan,...
Shugaban Majalisar Ƙoli ta Shari’ar Musulunci a Nigeria Dakta Ibrahim Datti Ahmad ya rasu a jiya Laraba. A wata sanarwa da jaridar KANO FOCUS ta samu,...
An dawo da dokar tilasta bayar da tazara da sa ka takunkumi a Masallacin Ka’aba a Maka da kuma na Annabi a Madina. Hukumomin da ke...
Babban mataimaki na musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan harkokin yada labarai, Garba Shehu, ya bayyana cewa ya warke daga cutar Covid-19. cewa a ranar...
Wani sabon mutum-mutumin fitaccen ɗan wasan Portugal, Cristiano Ronaldo ya haifar da bore a Jihar Goa da ke Indiya. Al’ummar jihar Goa ɗin sun soki yadda...
Akalla mutane bakwai ne suka mutu a wani hatsarin kwale-kwale a kauyen Zhigiri da ke karamar hukumar Shiroro ta jihar Neja. An ce lamarin ya faru...
Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Magunguna ta Ƙasa, NAFDAC ta sake yin gargaɗi ga ƴan Nijeriya da su dena sayen haɗe-haɗen magungunan gargajiya a gurin...
Akalla ma’aikatan hakar ma’adinai 31 ne suka mutu yayin da takwas suka bace a Sudan ranar Talata lokacin da wata ma’adanar zinare ta ruguje, in ji...