Shugaban jam’iyyar APC a Jihar Kano, ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau, Ahmadu Haruna Zago, wanda a ka fi sani da Ɗanzago, ya gana da shugaban ƙasa Muhammadu...
Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, a ranar Juma’a, ya bukaci al’ummar Kirista a jihar da su yi addu’ar zaman lafiya, da tsaro, da ci gaban...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje a ranar Juma’a ya ziyarci shugaban kasa Muhammadu Buhari inda ya ce dazukan kasar na daukar masu aikata laifuka iri-iri. Gwamna...
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Iyorchia Ayu, ya taya ‘yan Najeriya murna a bikin Kirsimeti, kuma ya bukace su da su ci gaba da kasancewa da...
Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki ta Kano (KEDCO) ya ce ba shi da laifi a gobarar da ta tashi a ranar 19 ga watan Disamba a wani...
Gwamnatin jihar Adamawa ta tabbatar da nadin sabon babban alkali, shugaban kotun daukaka kara na shari’a da kuma shugaban kotun daukaka kara na gargajiya. Gwamna Ahmadu...
Majalisar dokokin kasar ta yi watsi da rahotannin kafafen yada labarai na cewa Kashi biyu na mambobin majalisun sun fara tattara sa hannun don tinkarar shugaban...
Mazauna unguwar Darusalam da ke Minna, Jihar Naija sun tashi cikin kaɗuwa da firgici bayan da wani matashi, mai suna Steven Jiya, ya bankawa mahaifiyarsa, Comfort...
Wata kotu a Rasha ta ɗaure wani tsohon limamin cocin Orthodox ta addinin gargajiya na Kirista na tsawon shekaru 21 a gidan yari kan laifin cin...
Wata Babbar Kotu a Jihar Kano ta dakatar da Gwamnatin jihar gina shaguna a tsakiyar Kasuwa Wambai da ke yankin ƙaramar hukumar Birnin Kano da Kewaye....