Yayin da ake daf da gudanar da zaben kananan hukumomi a fadin Jihar Sokoto, gwamnan jihar Ahmed Aliyu, ya bada tabbacin cewa gwamnatin sa zata gudanar...
Hukumar bada agajin gaggawa ta Najeriya (NEMA) reshen jihar Neja, ta tabbatar da mutuwar mutane 48, tare da konewar shanu 50, sakamakon hatsarin wata tankar man...
Wani mutum mai shekaru 55 ya rasu bayan da ya je yin wanka a bakin wani kogi a yankin Hadejia da ke Jihar Jigawa. Kakakin Rundunar...
Ƙungiyar IZALA ta tara kudi kimanin Naira miliyan ɗari da sha biyu ( ₦ 112,000,000.00) wajen tattara fatun layya da jama’a suka taimaka a layyar shekarar...
Jagoran jamiyyar NNPP na kasa, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana kwarin gwiwar sa na ganin ya lashe zaɓen shugaban kasa na 2027. Kamfanin dillancin labarai...
Ƙungiyar ƴan jaridu mata ta ƙasa reshen jihar kano NAWOJ, ta rantsar da sabbin shugabannin ta, a wani biki da ta shirya a Kano Barista Adama...
By Abdullahi Alhassan, Kaduna The Senior Special Assistant to the President on Community Engagement, South-South, Hon. Gift Johnbull, has emphasized that achieving food security through agricultural...
Babban kamfanin mai na Najeriya, NNPCL ya musanta zargin da ya ce ƙungiyar kare haƙƙin Musulmi ta Najeriya, MURIC ta yi masa na yi wa matatar...
Tsohon sanata mai wakiltar kaduna ta tsakiya a majalisa ta takwas, Sanata Shehu Sani, yayi martani kan ajiye aiki na wucin gadi da mai baiwa shugaban...
The Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPC Ltd) has responded to a statement issued by the Muslim Rights Concern (MURIC), which claimed that the company’s actions...