Ƴan Najeriya sun yi kira da a kori shugaban hukumar kula da harkokin man fetur ta kasa, Farouk Ahmed bisa kalaman da yayi na cewa man...
Jami’an rundunar tsaron farin kaya ta DSS sun kashe daya daga cikin ‘yan bindigar da suka sace mahaifiyar mawakin nan Rarara tare da kama 1 daga...
Shelkwatar tsaron Najeriya ta ce sojoji sun kashe ‘yan ta’adda 125 tare da kama 200 da ceto mutane 140 da aka yi garkuwa dasu a samamen...
Sanata Ali Ndume mai wakiltar Borno ta kudu ya ce yana daga cikin sanatocin da suka kafa jam’iyyar APC. Sanatan na mayar da martani ne kan...
Babban bankin Najeriya na CBN ya sanar da dawo da siyar da Dala ga ‘yan kasuwar canji a wani yunkuri na dakatar da faduwar darajar Naira....
Gwamnatin jihar Legas ta sha alwashin kama jami’an bogi da ake zargi da tilasta bin dokokin hanya a wasu yankunan jihar. Gwamnatin jihar ta bayyana hakane...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da rabon taki kyauta na Naira Biliyan 1 ga manoma a jihar a jiya Alhamis. A sanarwar da...
Wata kotun shari’a dake zamanta a Kano a yau Alhamis ta sanya ranar 1 ga watan Agusta domin yanke hukunci a karar da aka shigar da...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantu ta kasa JAMB, ta sanya maki 140 a matsayin mafi karancin maki domin samun gurbin karatu a jami’a. Hukumar ta...
Kungiyar gwamnonin jam’iyyar PDP ta bayyana damuwa kan yadda gwamnatin tarayya karkashin jagorancin APC ke tafikar da tattalin arzikin kasarnan. A sanarwar da gwamnonin suka fitar...