Mai baiwa gwamnan jihar Legas shawara a fannin lafiya, Dakta Kemi Ogunyemi ta ce adadin wadanda ake zargin sun kamu da cutar amai da gudawa ya...
Wasu da ake zargin ‘yan Daba ne sun kashe wani mutum tare da raunata ‘yan sanda 2 a unguwar Ja’en dake birnin Kano. Kwamishinan ‘yan sanda...
A fire outbreak is currently razing a section of Ado Bayero Mall along Zoo road in Kano. The fire engulfed at the Ni9ne section of the...
Shugabancin jam’iyyar APC na jihar Rivers, yayi kira da gwamnatin tarayya ta ayyana dokar ta baci a jihar. Shugaban kwamitin riko na jam’iyyar a jihar Rivers,...
A yayin da babbar kotun tarayya karkashin jagorancin mai shari’a, Justice Liman ke shirin yanke hukunci kan rikicin masarautar Kano, fitaccen lauyan kare hakkin dan’adam mai...
Allah ya yiwa Mahaifiyar tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr. Abubakar Bukola Saraki, Florence Morenike Saraki, rasuwa tana da shekaru 89. Ta kasance matar shugaban majalisar dattawa...
Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta bayyana kalaman da jagoran ɗariƙar Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya yi a matsayin abun takaici. Shugaban jam’iyyar na jihar, Abdullahi...
Wani Alhaji dan Najeriya ya rasu a hanyarsa ta zuwa Jamrate domin jifan shedan saboda tsananin zafi. Shugaban tawagar likitocin Najeriya, Dakta Abubakar Adamu ne ya...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga birnin Legas zuwa Pretoria na Afrika ta kudu domin halartar bikin rantsar da shugaba Cyril Ramaphosa. Za a...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya baiwa Alhazan Kano 3,121 a matsayin Goron Sallah. Mai magana da yawun mataimakin Gwamnan Kano, Ibrahim Garba Shu’aib ne...