‘Yan bindigar da suka sace Hajiya Hauwa’u Adamu, mahaifiyar fitaccen mawakin Hausa din nan Dauda Adamu wanda aka fi sani da Rarara, sun nemi a basu...
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce a kundin tsarin mulkin Najeriya, Mai Alfarma Sarkin Musulmai bashi da ikon nada kowa a kowanne irin mukami. Da yake jawabi...
Babbar kotun jihar Kano ta dage zaman sauraron kara kan rikicin masarautar Kano zuwa ranar 4 ga watan Yuli da muke ciki. Babban Antoni janar da...
Babbar kotun jihar Kano ta dage zaman sauraron kara kan rikicin masarautar Kano zuwa ranar 4 ga watan Yuli da muke ciki. Babban Antoni janar da...
Shelkwatar tsaron Najeriya ta ce kaddarar ‘yan ta’adda dake haifar da matsalar tsaro a kasarnan za ta kasance gajeruwa a yayin da sojoji baza su gaza...
Shugaban hukumar tace fina finai na jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, ya yi kira da hukumar kula da kafafen yada labarai ta kasa NBC da ta...
Kungiyar lauyoyi mata ta FIDA ta yi kira da a kafa kotuna na mussaman domin saurarar kararrakin da suka shafi cin zarafin jinsi. Kungiyar ta ce...
Gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da shirin inganta karatun bai daya a fadin makarantu 111 na kasar nan. Shugaban hukumar kula da ilimin bai daya ta...
Jami’ar kimiyya da fasaha ta Aliko Dangote dake garin Wudil na cikin matsanancin yanayi biyo bayan yanke wutar makarantar da kamfanin rarraba hasken wutar lantarki na...
Hukumar kula da jami’o’i ta kasa NUC ta amince da karin darussa ga cibiyar koyo da koyarwa daga nesa ta jami’ar Ahmadu Bello, Zaria daga kakar...