Da yiwuwar a kirkiri sabuwar jihar Tiga daga Kano bayan da aka gabatar da kudurin hakan a gaban majalisar dattawa. An yi kudurin dokar wacce Sanata...
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Ahmad Lawan, ya ce za a iya samun gagarumar zanga-zanga idan gwamnati bata magance hauhawar farashin kayayyaki da karin kudin wuta...
Shugaban kungiyar manoma ta AFAN, Arc. Kabir Ibrahim ya ce bada damar shigo da shinkafa Kasar nan barazana ne ga ‘yan Najeriya da suka zuba hannun...
Jirgin karshe dake dauke da Alhazan jihar Kano ya baro birnin Jeddah zuwa Kano wanda hakan ya kawo karshen kammala aikin Hajjin bana. Jirgin na Max...
Fitacciyar jaruma a masana’antar shirya fina finai ta kudancin Najeriya, Tonto Dikeh ta ce babbar addu’ar ta shi ne ta fahimci addinin Musulunci. Jarumar ta bayyana...
Majalisar ta kuma ce za ta binciki yarjejeniyar wacce gwamnatin tarayya ta sanyawa hannu a ranar 28 ga watan Yuni. Majalisar ta amince da hakan ne...
Wata bishiya da ta shafe shekaru 100 ta fado kan mutane yayin mamakon ruwan sama a kasuwar Jattu dake karamar hukumar Etsako a jihar Edo inda...
Mambobin kungiyar nan dake rajin kare hakkin masu auren jinsi a jihar Kano mai suna WISE sun fice daga jihar Kano cikin gaggawa bayan umarnin Gwamna...
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce harin Bam da aka kai garin Gwoza da Pulka a jihar Borno inda mutane da dama suka...
An shiga rudani da fargaba a yankin Dong na karamar hukumar Jos ta Arewa bayan wata Kura ta gudu daga gidan adana damunan daji. Rahotanni sun...