‘Yan bindiga sun kai hari a kauyen Yan Kwada da ke karkashin yankin Faruruwa, karamar hukumar Shanono a Jihar Kano, inda suka yi awon gaba da...
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da daukar sabbin malamai 500 domin karfafa bangaren ilimi a fadin jihar. Wannan na zuwa ne bayan kammala wani...
Hukumar Alhazai ta kasa NAHCON ta sanar da cewa an rage kudin aikin Hajji na shekarar 2026, bayan shawarar da mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya...
Gwamnatin Tarayya ta sallami jami’an Hukumar Tsaro ta SSS (DSS) guda 115 bayan an gano laifuffuka daban-daban da ake zargin su da aikatawa, ciki har da...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ayyana gwamnan jihar Anambra, Farfesa Chukwuma Charles Soludo na jam’iyyar APGA, a matsayin wanda ya lashe zaben...
Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Muhammad Sama’ila Bagudo, ya koma cikin iyalansa bayan shafe kwanaki a hannun masu garkuwa. Rundunar ‘Yan Sandan Jihar ta tabbatar...
Tsohon Gwamnan Jihar Borno, Sanata Ali Modu Sheriff, ya musanta rahotannin da ke cewa ya taɓa zargin Mataimakin Shugaban Ƙasa, Kashim Shettima, da ƙirƙiro kungiyar Boko...
Tsohon kakakin Kungiyar Dattawan Arewa kuma tsohon hadimin shugaban kasa, Dr. Hakeem Baba-Ahmed, ya ce matsalolin tsaro da suka yi kamari a Najeriya cikin shekaru goma...
Kotun Tarayya a Abuja ta ayyana 20 ga Nuwamba 2025 a matsayin ranar da za ta yanke hukunci a shari’ar ta’addanci da Gwamnati ke yi wa...
Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Adamawa ta kubutar da wani mutum mai suna Abdullahi Usman bayan samun kiran gaggawa daga wani mazaunin garin Jabbore, Viniklang. Rahoton...