Hukumar tsaro ta farin kaya ta ƙasa (DSS) ta gurfanar da wani matashi mai suna Innocent Chukwuemeka Onukwume, mai shekaru 27, a gaban babbar kotun tarayya...
Tsohon Hafsan Hafsoshin Sojojin Najeriya, Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai (rtd), ya yi kira da gaggawa ga gwamnatin tarayya da ta ɗauki mataki kan halayyar Ministan...
Gwamnatin Jihar Gombe ta amince da kashe sama da naira biliyan ɗaya da ɗari uku domin gina sabon ofishin mataimakin gwamna kusa da fadar gwamnatin jihar....
Wani sabon rahoto daga Hukumar EU mai Kula da Batutuwan Gudun Hijira ya bayyana cewa fiye da jami’an ‘yan sanda 100,000 a Najeriya ne ke aiki...
Hukumar NAFDAC ta tabbatar da cewa daga watan Disamba 2025 za a daina kera da sayar da giya da sauran kayan barasa da ake sakawa...
Tsohon gwamnan Jihar Rivers kuma jigon jam’iyyar ADC, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu ba mutum ne da ba za a iya kayar...
Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) ta bayyana cewa yawan masu amfani da wutar lantarki a fadin kasar ya karu daga miliyan 11.89 a...
Ɗan Majalisar Tarayya daga Jihar Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, ya sanar da sauya sheƙarsa daga Jam’iyyar NNPP zuwa APC, wata biyu kacal bayan NNPP ta...
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa kididdigarta ta cikin gida na shekarar 2025 sun nuna cewa an samu raguwar matsalolin tsaro da fiye da kashi 80...
5Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa sama da mutane 700 an riga an gurfanar da su an kuma daure su saboda laifukan da suka shafi ta’addanci a...