Girgizar ƙasa mai ƙarfi da ta afku a tsakiyar ƙasar Philippines ta yi ajalin mutum 72, tare da raunata sama da 290 da kuma raba dubban...
Hukumar Yaƙi da Yi wa Tattalin Arziki Ta’annati (EFCC) ta ce ta kwato sama da N364.5bn da kuma dala miliyan 326.5 daga hannun masu laifi tsakanin...
Gwamnan Jihar Rivers, Siminalayi Fubara, ya tsige dukkan kwamishinoni da sauran manyan jami’an gwamnati da ke cikin gwamnatinsa, bisa umarnin da ya biyo bayan hukuncin Kotun...
Majalisar Shura da gwamnatin Kano ta kafa ta sanar da dakatar da Malam Lawan Shuaibu Triumph daga ci gaba da gudanar da wa’azi, har sai an...
An dawo da sabis ɗin intanet a wasu wayoyin hannu a Afghanistan, kwana uku bayan da gwamnatin Taliban ta katse shi ba tare da bayyana dalili...
Gwamnatin Tarayya ta sasanta rikicin ma’aikata da ya daɗe yana addabar Federal Polytechnic, Ekowe, da ke jihar Bayelsa, wanda ya jawo rufe makarantar tun daga 11...
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana rashin jin daɗinsa kan yadda kwamishinan ‘yan sandan jihar, Ibrahim Adamu Bakori, ya janye jami’ansa daga jerin gwanon taron...
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya mayar da martani ga jawabin bikin cikar Najeriya shekara 65 da...
Ƙungiyar manyan ma’aikatan man fetur da iskar gas ta Najeriya, PENGASSAN, ta amince da jingine yajin aikin da ta tsunduma bayan samun saɓani da matatar mai...
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa tsare-tsaren tattalin arziƙin gwamnatinsa sun fara kawo sakamakon canji mai kyau, yayin da ƙasar ke bikin...