A ci gaba da ƙoƙarinta na tabbatar da dawowar ‘yan Najeriya cikin kima da mutunci, Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta karɓi ‘yan...
Mutane tara 9 sun rasa rayukansu daga cikin mutum 17 da ibtila’i ya rutsa da su, a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a karamar...
Ministan Ilimi a Najeriya Dr. Tunji Alausa, ya bayyana cewa gwamnati za ta fara aiwatar da gwajin kwayoyi na dole da kuma bazata ga ɗaliban makarantu...
The leadership of Bayero University Kano old campus youth assembly has applauded Dr Aminu Magashi, chairman, AMG foundation for his continued support to the progress of...
Kamfanin Man Fetur na Najeriya, Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPC Ltd), ya karyata rade-radin da ke yawo kan cewa zai sayar da Matatar Mai ta...
Gwamnatin Australia na shirin amfani da sabbin dokokin sada zumunta domin haramta wa yara ‘yan ƙasa da shekara 16 amfani da dandalin kallon bidiyo na YouTube,...
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Jihar Bauchi (BASIEC), Alhaji Ahmed Makama Hardawa, ya rasu. A wata sanarwa da mai ba Gwamnan Jihar Bauchi shawara...
Kwamitin Majalisar Dattawa na bin Diddigi ya ba Kamfanin Mai na Kasa (NNPCL) wa’adin mako uku ya amsa tambayoyi kan rashin ba da ba’asi kan Naira...
Shugaban Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi (NDLEA), Birgediya Janar Buba Marwa (rtd), ya bayyana cewa hukumar ta kama kwayoyi da suka hada da...
A yau Laraba 30 ga Yuli 2025, an fara yajin aikin da zai iya kawo cikas ga ayyukan lafiya a fadin Najeriya, yayin da mambobin kungiyar...