Sufeto Janar na ‘Yan Sanda, Kayode Egbetokun, ya bayyana damuwa kan halin da tsofaffin jami’an ‘yan sanda ke ciki karkashin tsarin Contributory Pension Scheme (CPS), yana...
Ministan Ilimi, Dakta Tunji Alausa, ya bayyana cewa Gwamnatin Tarayya ta kuduri aniyar kawo karshen yajin aikin da ya dabaibaye manyan makarantu a Najeriya, inda ya...
Babbar Kotun Majistare me lamba 24 wadda take zaman ta a Harabar Filin Jirgin Saman Mallam Aminu Kano ta daure Matasan nan biyu Umar Tijjani Mazaunin...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa Najeriya na asarar kimanin Naira tiriliyan 13.3 zuwa 17.9 duk shekara ta fuskar kai tsaye da kuma wadanda ba kai tsaye...
Shugaban kamfanin Dangote Group, Alhaji Aliko Dangote, ya yaba wa Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, inda ya ce manufofinsa na tattalin arziki na taimakawa wajen daidaita...
Kwamitin Zartarwa na Kasa na jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) ya kori tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, daga cikin jam’iyyar tare da hana shi...
Hukumar Kula da Tsarin Fansho na Ma’aikatan Jihar Jigawa da Kananan Hukumomi ta bayyana cewa ta fitar da fiye da Naira biliyan 1.5 domin biyan hakkokin...
Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta soke haramcin da Hukumar Kula da Aikin Yi wa Kasa Hidima (NYSC) ta sanya kan sanya siket ga...
Manyan motoci ɗauke da kayan agaji sun tsallaka Gaza daga Masar bayan samun izini daga Isra’ila. Isra’ilar ta ce ta tsagaita wuta ta ɗan lokaci a...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta bayyana cewa har yanzu lokaci bai yi ba da za ta yanke hukunci kan wanda zai zama ɗan takararta na...