A ranar Litinin 07 ga Yuli 2025, Kocin AC Milan, Massimiliano Allegri ya bayyana cewa kyaftin din ƙasar Croatia, Luka Modric, zai koma ƙungiyar AC Milan...
Gwamnatocin jihohin Najeriya uku na cikin shirin ko-ta -kwana, sakamakon ƙaruwar fargabar samun ambaliya saboda yiyuwar sakin ruwan madatsar Lagdo ta Kamaru. Jihohin sun haɗar da...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta kama wasu hodar iblis da aka boye cikin man leɓe (janbaki) da kuma takardun mallakar...
Fitaccen mawakin siyasa a Najeriya Dauda Kahutu Rarara, yace ko shine ya fito takara sai ya kada yan jam’iyyar hadaka ta ADC, wacce su tsohon mataimakin...
Hukumar Gyaran Hali ta Najeriya (NCoS) reshen Jihar Kano ta bayyana cewa fursunoni 58 daga cibiyoyin gyaran hali a jihar na halartar jarabawar kammala sakandire ta...
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar, ya nuna sha’awar sake tsayawa takarar shugabancin ƙasa a zaɓen 2027. Atiku, wanda ya tsaya takara da tsohon shugaban ƙasa...
Matashin nan ɗan Asalin jihar Kano da ya wakilci Najeriya a Musabaqar Duniya da aka yi a Amerika, yayi nasarar samu mataki na hudu 4. Bashir...
Rundunar Sojojin Najeriya ta tabbatar da cafke ɗaya daga cikin jami’anta, Lance Corporal Ahmed Aminu, bisa zargin da ake masa da hannu a kisan wani matashi...
A cikin wani salo na gugar zana, an gano shahararriyar yar TikTok din na, wato Rahma Said, tana cewa za ta iya daukar Shugaban Kwalejin School...
Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta bayyana cewa tsohon dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, ba shi da damar tsayawa...