Ministan Tsaro, Badaru Abubakar, ya bayyana cewa sannu a hankali Najeriya na shirin daina dogaro da kayan sojoji daga waje zuwa samar da su a cikin...
Rundunar ƴansandan jihar Kano tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar sun ɗauki matakin haramta bukukuwan hawan salla a Kano. Cikin wata sanarwa da...
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta karyata rahotannin da suka yawo cewa ta bayar da tikitin kai tsaye ga dukkan ‘yan majalisar tarayya na yanzu, inda...
Zuwa yanzu adadin mutanen da suka mutu a ambaliyar da ta afku a garin Mokwa, karamar hukumar Mokwa ta jihar Neja a ranar Laraba da ta...
Rundunar sojin sama ta Najeirya ta tabbatar da kai hare-hare ta sama a jihar Zamfara, inda tabbatar da mutuwar dakarun sa-kai guda biyu, yayin da take...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Juma’a, 6 ga Yuni, da Litinin, 9 ga Yuni, 2025, a matsayin ranakun hutu don bikin Eid-ul-Adha na wannan shekara. Ministan Harkokin...
Shugaban sojin Nijar, Janar Abdourahmane Tchiani, ya zargi Najeriya da haɗa baki da Faransa da China da Amurka wajen ɗaukar nauyin ayyukan ta’addanci a ƙasarsa. A...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen ruwan sama tare da iska mai ƙarfi tsawon kwanaki uku, tun daga yau Litinin 02 ga...
Hukumomin Saudiyya sun hana mutane fiye da 269,000 shiga ƙasar, waɗanda ba su mallaki katin shaida ba, gabannin fara aikin Hajjin bana, kamar yadda AlArabiya da...
Gwamnan jihar Neja Umar Bago, na son yin aikin haɗin gwiwa da matatar man fetur ta Dangote domin haƙowa da kuma hada-hadar ɗanyen mai da aka...