Har yanzu ana ci gaba da aikin ceto bayan ambaliyar ruwan da ta auku a garin Mokawa na jihar Neja a Najeriya, inda ya zuwa yanzu...
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta ƙasa (NDLEA) ta bankado wata kungiyar masu laifi dake amfani da mahajjata a matsayin masu safarar miyagun...
Gwamnan jihar Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya ayyana ranar Litinin 02 ga watan Mayun 2025 a matsayin ranar jimami a jihar, inda ya amince da...
Wani bincike da ƙungiyar Amnesty International ta fitar kwanan nan ya nuna cewa, cikin shekaru biyu da kafuwar gwamnatin Tinubu, an kashe aƙalla mutum 10, 217...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya aike da bukatar neman amincewar Majalisar Dokoki ta Kasa, kan ta sahale masa ciyo bashi daga kasashen waje, wanda adadin...
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sake tabbatar da kudirinsa na kare hakkoki da jin dadin yara a Najeriya, inda ya bayyana su a matsayin “ginshiki...
Gwamnatin Tarayya ta bayar da wa’adin kwanaki 14 rak ga masu filaye da gidajen da ke birnin tarayyar Abuja, da yawansu ya kai 4,794 waɗanda suka...
A ranar Litinin ɗin nan 26 ga Mayun 2025, wata babbar kotun shari’ar musulunci da ke Kano ta yanke wa Shafi’u Abubakar, matashin nan da aka...
Hukumomi a ƙasar Saudi Arabia sun hana babban malamin addinnin Musulunci a Najeriya, Sheikh Ahmad Gumi shiga ƙasar, domin gudanar da aikin hajjin bana. Sheikh Gumi...
Ɗan wasan gaba na Liverpool Mohamed Salah ya lashe kyautar gwarzon ɗan wasan Premier na kakar bana. Wannan ne karo na biyu da Salah ya lashe...