Connect with us

Featured

Gwamnatin Neja Ta ce Zuwa Yanzu Fiye Da Mutane 400 Ne Suka Ɓata A Ambaliyar Mokwa

Har yanzu ana ci gaba da aikin ceto bayan ambaliyar ruwan da ta auku a garin Mokawa na jihar Neja a Najeriya, inda ya zuwa yanzu aka gano sama da gawa 150, kuma akwai sauran fiye da 400 da ake nema, yayin da gwamnatin jihar Neja da hukumomi da kungiyoyin agaji ke ci gaba da kai dauki ga daruruwan mutane da ambaliyar ruwan ta shafa.

Mataimakin Gwamnan Jihar, Kwamared Yakubu Garba ne ya bayyana wa BBC hakan, yayin wata ziyarar gani da ido da kuma jaje da ya kai garin na Mokwa, inda ya ce lamarin akwai ɗaga hankali.

Ya ce, “Aƙalla akwai mutum 400 ba suka ɓace har yanzu ba a gansu ba kuma ba a gano gawarsu ba. Ana dai cigaba da nemansu.”

 

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet