Hukumomi a jihar Neja sun ƙaƙaba dokar hana fita ta tsawon sa’o’i 24 a Minna, babban birnin jihar, sakamakon zanga-zangar da ta ɓarke a birnin. Mai...
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi gargaɗin yiwuwar aukuwar ambaliyar ruwa a wasu jihohi 13 tsakanin 11 zuwa 20 ga Agustan 2026. Jihohin...
Hukumar kula da yanayi ta Najeriya, Nigerian Meteorological Agency, ta yi gargaɗin yiwuwar samun matsanancin zafi a wasu sassan ƙasar, wanda zai iya jefa mutane cikin...
Dalibai 50 daga cikin waɗanda aka sace a makarantar St. Mary’s Secondary and Primary School da ke Papiri, ƙaramar hukumar Agwara a Jihar Neja, sun kubuta...
A Papiri, ƙaramar hukumar Agwara, jihar Niger, wasu ‘yan ta’adda sun kai mummunan farmaki a safiyar Juma’a, 21 ga Nuwamba 2025 tsakanin ƙarfe 2:00 zuwa 3:00...
Wani hatsarin jirgin ruwa da ya auku a gabar kogin Malale, karamar hukumar Borgu a jihar Neja, ya yi ajalin akalla mutane 60. Jirgin mai ɗauke...
Dakarun Rundunar Sojin Sama ta Najeriya, a karkashin Operation FANSAN YAMMA, sun kai hare-hare ta sama, inda suka kashe ‘yan ta’adda da dama a jihar Neja,...
Ƴan bindiga sun kashe sojojin Najeriya 15 a wani harin kwanton bauna da suka kai tare da jikkata wasu da dama, kamar yadda majiyoyi daga yankin...
Gwamnan Jihar Neja, Umar Bago, ya dakatar da dukkan bukukuwan Sallah na gargajiya, ciki har da Hawan Bariki, Durbar, da sauran tarukan jama’a. A cikin wata...
Gwamnan jihar Neja Umar Bago, na son yin aikin haɗin gwiwa da matatar man fetur ta Dangote domin haƙowa da kuma hada-hadar ɗanyen mai da aka...