Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ƙara mafi ƙarancin albashin ma’aikata a Najeriya, a cewar sa,...
Gwamnatin Nijeriya ta fara tattaunawa da Bankin Duniya don ciyo sabbin basuka uku, waɗanda jimillarsu ta kai Dala biliyan 1.5. Jaridar Punch ta ruwaito cewa...
Jihar Kano ta zo ta farko a sakamakon jarabawar NECO ta 2026, inda ɗalibai 74,413 suka samu aƙalla maki biyar da suka haɗa da Ingilishi da...
Shugaban jam’iyyar APC na ƙasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya ce jam’iyyun ADC da NDC ba su zama barazana ga APC a zaɓen 2027 ba. Ya bayyana...
Daga Sani Gazas Chinade Damaturu Mataimakin Gwamnan Jihar Yobe, Hon. Idi Barde Gubana, ya yaba wa Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Yobe (SIEC) saboda...
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu, ya ce gwamnatinsa na gyara kura-kurai da kuma damar da gwamnatocin baya suka rasa, domin kawo ci gaba a kasar. Tinubu ya...
Jam’iyyar PDP reshen Jihar Gombe ta sanar da cewa za a sake gudanar da zaɓen fidda gwani na takarar gwamnan jihar, bayan Kotun Tarayya da ke...
Manufacturers under the aegis of the Manufacturers Association of Nigeria (MAN) thronged the Dangote Group’s pavilion at the exhibition to seek information and clarification on the...
Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC) ta ce ta yi nadamar amincewa da mafi ƙarancin albashin ma’aikata na N70,000, tana mai cewa a lokacin da aka cimma...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar Nigeria Democratic Congress (NDC), Peter Obi, ya yi watsi da Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen da ƙungiyar Obi-Kwankwaso Movement (OK Movement)...