Connect with us

Featured

Atiku ya buƙaci gwamnatin Tinubu ta ƙara mafi ƙarancin albashin ma’aikata

‎Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar ADC, Atiku Abubakar, ya buƙaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya ƙara mafi ƙarancin albashin ma’aikata a Najeriya, a cewar sa, N70,000 ba ta iya biya musu buƙatun yau da kullum.

‎A cikin wata sanarwa da Daraktan Sadarwa na Kwamitin Yaƙin Neman Zaɓen ADC, Phrank Shaibu, ya fitar a ranar Lahadi, Atiku ya ce cire tallafin man fetur ya taimaka wajen ƙara farashin kayan abinci, sufuri da sauran muhimman kayayyaki, lamarin da ya ƙara jefa ’yan Najeriya cikin wahala.

‎Read Also : Gwamnatin Tarayya na shirin ciyo sabon bashin dala biliyan $1.5 daga Bankin Duniya

‎Ya ce albashin N70,000 bai dace da halin da ake ciki ba, duba da yadda farashin man fetur ya haura N1,400 kan kowace lita a yanzu. Ya ce a baya N30,000 na iya sayen lita 118 lokacin da litar man tana N254. Saɓanin yanzu da N70,000 lita 50 kawai za a iya siya.

‎Atiku ya buƙaci a sake duba albashin ma’aikata tare da rage farashin abinci, sufuri, haya da makamashi. Ya kuma yi alƙawarin cewa idan aka zaɓe shi, gwamnatinsa za ta mayar da hankali wajen ƙara albashi da rage tsadar rayuwa.
‎

Share this:
meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet