Za a gudanar da bukukuwan Sallah mai cike da cece-kuce, yayin da Sarki Aminu Ado Bayero da Sarki Muhammadu Sanusi II suka bayyana shirinsu na gudanar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi, ta kama wasu matasa huɗu da ake zargi da yin garkuwa da kuma kashe wani yaro ɗan shekara shida, Shuaibu Safiyanu,...
Wani abin al’ajabi da ban tsoro ya auku inda rana tsaka garin Zip da ke jihar Taraba ya nutse baki dayansa a cikin Kogin Biniwai. Majiyarmu...
An bayyana cewa an kashe jami’an hukumar kare al’umma ta jihar Zamfara guda shida (CPG) da aka fi sani da Askarawa da wasu ‘yan banga guda...
An kama wani jami’in rundunar sa-kai ta JTF, Modu Mallam Gana mai shekaru 27 a garin Monguno, bisa zarginsa da harbin wasu gungun matasa wanda ya...
Wata karya ta haɗiyi safa 24 da sauran kayan sawa, inda suka maƙale mata a muƙamuƙi- lamarin da ya haifar da yi mata tiyatar ceton rai...
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a wasu kalamansa kan ‘yan Majalisar wakilai na Kasa da ya ce ‘yan amshin Shata ne su bayan amince...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Lokoja babban birnin jihar Kogi ta yi watsi da hukuncin da ta yanke tun farko da ta hana...
Majalisar Wakilai ta ƙaryata zargin da ake mata na cewa ta karɓi cin hanci domin amincewa da dokar ta-ɓacin da Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya ayyana...
Wasu da ake zargin ’yan daba ne sun kai hari wani masallaci da ke yankin Rigasa a Jihar Kaduna, inda suka kashe wani matashi yayin da...