Shugaban Hukumar Yaƙi da Yiwa Tattalin Arziƙin Ƙasa Zagon Ƙasa (EFCC), Ola Olukoyede, ya bayar da umarnin janye ƙarar da hukumar ta shigar kan Maryam Isah...
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Talata, 25 ga Agusta 2026, a matsayin ranar hutu domin bikin Maulidin Annabi Muhammad SAW. Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ne...
Akalla mutum 40 ake zargin sun rasa rayukansu bayan wani jirgin ruwa da ke ɗauke da manoma zuwa gonakinsu ya kife a garin Gorau, Ƙaramar Hukumar...
Maryam Danazimi Ibrahim daga Najeriya ta lashe kyautar Naira miliyan 120, kwatankwacin Riyal 300,000 na Saudiyya, bayan ta zo ta farko a rukunin mata a gasar...
Shugaban jam’iyyar Peoples Redemption Party (PRP), Dr Hakeem Baba-Ahmed, ya ce Shugaba Bola Tinubu zai iya shan kaye kafin karfe 4 na yammacin ranar zaɓe, idan...
Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar African Democratic Congress (ADC), Atiku Abubakar, ya yi alkawarin mayar da tallafin man fetur idan ya lashe zaɓen shugaban ƙasa...
Tsohon Gwamnan Jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya ce Peter Obi ya rasa damar da yake da ita ta lashe zaɓen shugaban ƙasa na 2027 tun ranar...
Gwamnatin Nijeriya ta bayyana cewa cire tallafin mai da sauye-sauyen tsarin canjin kudaden waje (FX) sun samar da karin kudaden shiga da suka kai Naira tiriliyan...
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) ta cafke fitaccen ɗan kasuwa Afolabi Kazeem Michael, wanda aka fi sani da KC Luxury,...
Akalla gwamnatocin jihohi 31 a Najeriya sun kashe kimanin Naira biliyan 252.26 wajen yaki da miyagun laifuka da rashin tsaro a cikin watanni shida na farkon...