Wani rahoto na SBM Intelligence ya ce an sace mutane 7,825 1,713 da aka samu a Najeriya tsakanin Yuli 2025 zuwa Yuni 2026, yayin da mutane...
Gwamnatin Jihar Kano ta roƙi Gwamnatin Tarayya da ta ƙara samar mata da allurar rigakafin cutar mashaƙo (diphtheria), domin gudanar da gangamin yi wa jama’a rigakafi...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta ce a ranar Asabar, 29 ga Agusta, 2026, za ta wallafa jerin sunayen ‘yan takarar da jam’iyyun...
Hukumar EFCC ta ce za ta ba masu fallasa bayanai lada har zuwa kashi 5 cikin 100 na dukiyar da aka kwato, idan bayanan da suka...
Bayanan da jaridar PUNCH ta tattara daga rahotannin aiwatar da kasafin kuɗin jihohi sun nuna cewa Gwamnatin Jihar Kano ta kashe kusan Naira biliyan 26.5 wajen...
Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa na jam’iyyar APC, Felix Morka, ya yi ikirarin cewa Shugaba Bola Tinubu ya fi dukkan shugabannin Najeriya da aka zaɓa bisa...
Wasu da ake zargin ’yan daba ne sun kashe wani matashi mai suna Yusuf Ahmad a unguwar Dorayi, da ke ƙaramar hukumar Gwale a Jihar Kano....
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya ce al’ummar Hausawa na daga cikin ginshiƙan da ke taka muhimmiyar rawa wajen haɗin kai da ci gaban Najeriya. Ya...
Gwamnatin Jihar Kano ta ayyana Talata, 1 ga Satumba, 2026, a matsayin ranar hutu domin bai wa mazauna jihar damar gudanar da bikin Takutaha. Bikin Takutaha...
Wasu mazauna Yobe da masu fafutuka sun soki Gwamna Mai Mala Buni kan bayar da tallafin Naira miliyan 300 ga ƙungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis...