Connect with us

Featured

EFCC za ta bayar da ladan kashi 5% ga duk wanda ya fallasa dukiyar da aka boye a ƙasar waje

Hukumar EFCC ta ce za ta ba masu fallasa bayanai lada har zuwa kashi 5 cikin 100 na dukiyar da aka kwato, idan bayanan da suka bayar sun taimaka wajen gano kuɗaɗe da kadarorin da aka wawure aka ɓoye a ƙasashen waje.

Shugaban hukumar, Ola Olukoyede, ya bayyana hakan ne yayin wani taro kan laifukan tattalin arziki da aka gudanar a Cambridge, Ingila. Ya ce ladan zai kasance tsakanin kashi 2.5 zuwa 5 cikin 100 na dukiyar da aka samu sakamakon bayanan.

Read Also : Gwamnatin Kano ta kashe Naira Biliyan 26.5 wajen gyare-gyare a Gidan Gwamnati da tafiye-tafiye cikin watanni shida

Olukoyede ya ce shirin zai taimaka wajen ƙarfafa samun sahihan bayanai da za su taimaka wajen gano dukiyar da aka fitar daga Najeriya ta hanyoyin haram. Ya kuma bayyana cewa EFCC ta samu damar kwato tare da tabbatar da ƙwace kuɗaɗe da kadarorin da darajarsu ta haura dala miliyan 500 cikin shekaru uku na mulkinsa.

Shugaban EFCC ya kuma bayyana cewa tsarin ƙwace dukiya ba tare da jiran hukuncin laifi ba ya taimaka wa hukumar wajen kwato kadarorin da ake zargin an samu ta hanyar aikata laifi. Ya ce daga cikin kadarorin da aka ƙwato akwai jirgin sama, jami’a, gidaje da filaye.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet