Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, a ranar Talata 30 ga Disamba, 2025 da misalin ƙarfe 11:37 na safe, ta bayar da umarnin tsare tsohon...
Shugabannin jam’iyyar NNPP na mazaɓar Gargari da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa sun sanar da korar Shugaban Jam’iyyar na jihar Kano, Dr. Hashimu Sulaiman Dungurawa. Sanarwar...
Layin wutar lantarki na ƙasa (National Grid) ya rushe a ranar Litinin, inda hakan ya jefa sassa da dama na Najeriya cikin duhu. Rahotanni sun nuna...
Shugaban jam’iyyar NNPP na jihar Kano, Hon. Suleiman Hashim Dungurawa, ya ce gwamna Abba Kabir Yusuf da duk wanda zai bi shi zuwa APC sun yi...
Hukumar kula da harkokin sufurin jiragen sama ta Najeriya (NCAA) ta musanta iƙirarin cewa harajin gwamnati ne ya haddasa tashin farashin tikitin jiragen sama na cikin...
Majalisar Wakilan Najeriya ta buƙaci gwamnatin tarayya da ta jingine fara aiwatar da sabuwar dokar haraji, sakamakon ce-ce-ku-ce da zargin an sauya wasu sassa bayan majalisa...
Ƙungiyar Alliance for Yoruba Democratic Movements (AYDM) ta nuna goyon bayanta ga hare-haren soji na haɗin gwiwa tsakanin Najeriya da Amurka da aka kai a jihar...
Wani ma’aikacin gadi, Shuaibu Adamu mai shekara 19, ya kashe abokin aikinsa Mallam Umar, wanda aka fi sani da Baba Usama, a harabar Gidan Gwamnatin Jihar...
Hukumomin tsaron Ghana sun kama ’yan Najeriya 141 bisa zargin aikata laifukan damfarar kuɗi ta intanet, ciki har da damfarar mobile money da satar bayanan imel...
Rahotanni sun nuna cewa ’yan ta’adda a Arewa, sun fara barin maboyarsu bayan hare-haren makamai masu linzami da sojojin Amurka suka kai a daren Alhamis. Shugabannin...