Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi suna tsare wani malamin addinin musulunci mazaunin Bauchi Abubakar Baba Karami bisa zarginsa da sukar wasu malaman addinin musulunci da...
Hukumar nan da ke umarni da Kyakkyawa da hani da mummuna Hisbah ta jihar Kano ta sami nasarar kama wata babbar mota makare da Barasa (Giya),...
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana aikin Hajjin shekarar 2022 da ya gabata a matsayin mafi muni da ya taba gani a lokacin da...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci al’ummar musulmi da su yi koyi da kyawawan dabi’u na Annabi Muhammad sallallahu alaihi wassalam, yana mai cewa, “Hanya mafi...
Hukumar kula al’amuran addinin musulinci Hisbah ta jihar Jigawa ta kama kwalaben barasa 384 a karamar hukumar Kazaure. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa...
Kashi na ƙarshe na kimanin Alhazai 94 da jami’ai da suka gudanar da aikin hajjin bana daga Kaduna sun dawo gida bayan shafe akalla makonni shida...
Alhazai 260 ne daga jihar Kano, wadanda suka halarci aikin Hajjin bana a kasar Saudiyya suka dawo kasa Najeriya a yammacin ranar Juma’ar nan. Alhazan da...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana ranar Litinin a matsayin ranar hutun aiki, domin murnar shiga sabuwar shekarar Musulunci, ta 1444H. Hakan na kunshe ne cikin wata...
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara ya amince da bayar da fili domin kafa jami’ar Alkur’ani da Musulunci a jihar. Kungiyar Atta’arif Fil-Islam Charity Organisation, mai...
An ba da tabbacin jigilar dukkan maniyyatan da ke da niyyar zuwa kasar Saudiyya domin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2022. Alhaji Zikrullah Hassan shugaban hukumar...