Jama’a sun taru a birnin Kano domin gudanar da bukukuwan Takutaha, domin ta juna barka da Maulidin Manzon Allah (SAW). Ranar 12 ga watan Rabi’u Awwal...
Wani shehin malami, Imam Abdul Semiu Hamza ya ci gaba da cewa kungiyoyin hadin kan addinin musulunci da aka fi sani da takaful, za su...
Hukumar jin dadin alhazai ta jihar Kogi ta ce an fara shirye-shiryen gudanar da aikin hajjin shekarar 2014 da gaske. Hukumar ta ce ana sa ran...
Hukumar kula da fadar shugaban kasa ta sanar a ranar Talata cewa ta karbi maziyarta da masallata sama da miliyan 4,252,000 daga ranar 7 zuwa...
Hukumomin ƙasar Saudiyya sun sanar da cafkewa tare da garƙame kimanin mutane Dubu Goma sha Bakwai da ɗari shida da goma sha biyar waɗanda suka yi...
A irin wannan rana ne al’ummar musulmi a fadin duniya suke gudanar da bukukuwan sallar Idi, daya daga cikin muhimman bukukuwan Musulunci guda biyu a...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya NAHCON, ta ce, maniyyatanta mutum shida sun riga mu gidan gaskiya a ƙasa mai tsarki yayin da suke shirin...
Kotu ta tasa Ƙeyar malamin nan, Dr. Idris Abdul’aziz Dutsen Tanshi gidan yari bisa zargin furta kalaman rashin da’a ga Annabi Muhammad (SAW) da kuma kalaman...
Hukumar jin daɗin Alhazai ta Najeriya ta NAHCON da kamfanonin sifurin jiragen sama, sun amince da yin ƙarin Dala 250 a kan kowacce kujerar aikin Hajjin...
Hukumar jin daɗin alhazai ta birnin Tarayyar Abuja, ta bayyana ranakun 5 zuwa 7 ga watan Mayu a matsayin ranar da za ta fara gudanar da...