Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya janye afuwar da ya yi wa Maryam Sanda, matar da aka taɓa yanke wa hukuncin kisa a 2020 bisa zargin...
Majalisar Wakilan Najeriya ta amince da bukatar Shugaba Bola Ahmed Tinubu na neman rance dala biliyan $2.34 daga kasuwannin kudi na duniya domin cike gibi a...
Majalisar Dattawan Najeriya ta tabbatar da nadin Janar Olufemi Oluyede a matsayin sabon Babban Hafsan Tsaro (Chief of Defence Staff), bayan gudanar da zaman tantancewa da...
Gwamnatin Tarayya ta ce tana tantance ’yan ƙasashen waje 170 da ke neman zama ’yan Najeriya, inda ta jaddada cewa sai wanda ke da kyakkyawan hali...
Wani mummunan hatsarin jirgin ruwa ya faru a karamar hukumar Hawul ta jihar Borno, ya yi sanadiyyar mutuwar wata mata mai shekara 35 mai suna Habiba...
Rahotanni sun bayyana cewa jami’an tsaron soji sun kama wani Manajan Darakta na wata hukumar gwamnatin tarayya a yankin Kudu maso Kudu bisa zargin sa da...
Hukumar bayar da tallafin karatu ta Najeriya, NELFUND, ta bayyana cewa ta rarraba sama da naira biliyan ₦116.4 ga ɗalibai 624,535 tun bayan buɗe shafin neman...
Khartoum, Sudan – Shugaban rundunar sojin Sudan, Janar Abdel Fattah al-Burhan, ya tabbatar da cewa dakarun ƙasar sun janye daga wuri na ƙarshe da ke ƙarƙashin...
Gwamnan Jihar Katsina, Dokta Dikko Umar Radda, ya rantsar da sabbin alkalai uku na babbar kotun jihar tare da kira gare su da su gudanar da...
Jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) ta zargi gwamnatin tarayya da rashin gaskiya game da ikirarin da take yi cewa an samu karuwar samar da abinci a...