Rundunar ƴan sandan Najeriya ta gargadi masu shirin gudanar da zanga-zanga domin neman a saki Mazi Nnamdi Kanu da kada su kusanci Aso Rock da muhallin...
Jita-jitar cewa wasu hafsoshin soji na shirin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta tayar da gagarumin cece-kuce a fadin ƙasar. Manyan lauyoyi, kungiyoyin farar...
Ma’aikatar Harkokin Wajen Qatar ta bayyana cewa kasashen Afghanistan da Pakistan sun amince su tsagaita wuta, bayan cimma yarjejeniya a wani zaman sulhu da aka gudanar...
Ma’aikatar kula da harkokin mata da zaman takewa ta Nijeriya, ta gudanar da wani taro irinsa na farko, domin jan hankalin ‘yan kasuwar kasar Sin su...
Shugaban Ukraine, Volodymyr Zelensky, ya kasa samun makamin yaki mai linzami na Tomahawk daga Amurka bayan ganawarsa da Shugaba Donald Trump a Fadar White House. Zelensky...
Gwamnan Jihar Imo, Hope Uzodimma, ya bayyana cewa yawaitar sauya sheƙar da gwamnoni da ‘yan majalisar jam’iyyun adawa ke yi zuwa jam’iyyar APC na nuna amincewa...
Jami’ar Kimiyya da Fasaha ta Aliko Dangote da ke Wudil, Jihar Kano, ta kori dalibai 34 bayan tabbatar da laifin yin maguɗin jarrabawa a bangarori daban-daban....
Hukumar Kwastam ta Najeriya (NCS) ta kama manyan motoci guda biyu dauke da jimillar lita 120,000 na man fetur da ake zargin an karkatar daga inda...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa yana fatan ganawar da aka shirya tsakaninsa da Shugaban Rasha, Vladimir Putin, a birnin Budapest na ƙasar Hungary, za...
Gwamnatin Tarayya na shirin janye wasu daga cikin sunayen da aka saka a cikin jerin wadanda za a yi wa afuwar shugaban kasa, bayan cece-kucen da...