Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Bauchi ta kama wasu mutum shida da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, tare da kubutar da mutane uku da...
Tawagar ƙwallon ƙafa ta Najeriya, Super Eagles, za ta fafata da Gabon a wasan kusa da na ƙarshe na play-off na Afirka don neman gurbin zuwa...
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya gargadi kwamishinoninsa da su tabbatar suna saka irin hular da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke amfani da ita yayin...
Mahaifin marigayi Bilyaminu Bello, mijin Maryam Sanda, Alhaji Ahmed Bello Isa, ya bayyana cewa ya roƙi Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da ya yi wa Maryam...
Kungiyar Movement for the Emancipation of Nigeria (MEN) ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta saki tsohon mataimakin kwamishinan ‘yan sanda, Abba Kyari, tare da dakatar da...
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta sanar da shirin shiga tsakani domin warware takaddamar da ta barke tsakanin Gwamnatin Tarayya da kungiyar malaman jami’o’i ta ASUU, bayan...
Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, ya bayyana ficewarsa daga jam’iyyar PDP zuwa jam’iyyar APC a wani taron manema labarai da aka gudanar a Enugu, babban birnin...
Kwamishinan ‘Yan Sanda na Jihar Jigawa, Muhammad Dahiru, ya yi gargaɗi ga jami’an hukumar da su guji aikata duk wani abu da zai lalata martabar rundunar...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa zai yi nazari tare da yin shawara kan yadda ya ga ya dace game da yiwuwar amincewa da kafa...
Majalisar Dokokin Najeriya ta ba da shawarar sauya lokacin gudanar da zaɓen shugaban ƙasa daga watan Fabrairun 2027 zuwa Nuwamban 2026, domin bai wa kotuna isasshen...