Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kano ta bayyana cewa ta samu gagarumar nasara a yaki da aikata laifuka, musamman ta hanyar shirin ta na musamman mai suna...
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa za ta gudanar da bikin cikar Najeriya shekaru 65 da samun ‘yancin kai a cikin salo na takaita kashe kudi. Ministan...
Kungiyar Ahlussunnah Wal-Jama’ah ta Jihar Kano ta yi kira ga Gwamnatin Jihar Kano da ta nisanci siyasantar da shari’ar Abduljabbar Sheikh Nasiru Kabara, wanda aka samu...
Gwamnatin Tarayya ta sanar da ranar Laraba, 1 ga Oktoba, 2025 a matsayin ranar hutu domin bikin cikar Najeriya shekaru 65 da samun ‘yancin kai daga...
Kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU) ta bai wa Gwamnatin Tarayya wa’adin kwana 14 domin ta warware matsalolin da suka dade suna jawo rikici a tsakanin...
Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC) ta bayyana cewa sama da ‘yan Najeriya miliyan 6.2 ne suka kammala rijistar zaɓe ta intanet a mako...
Gwamnatin Tarayya ta amince da sabuwar doka wadda ta wajabta cewa duk ɗaliban da suka kammala karatun jami’a ko kwalejin koyarwa – a gida ko ƙasashen...
Rikicin man fetur ya dauki sabon salo a Najeriya, bayan an wayi gari a yau Litinin 29 ga Satumba, 2025, inda Kungiyar Manyan Ma’aikatan Man Fetur...
Gwamnan Jihar Bauchi, Sanata Bala Mohammed, ya tsige Hajiya Zainab Baban-Takko daga mukaminta na Kwamishinar Harkokin Mata da Ci gaban Yara. Mai ba Gwamna shawara kan...
A kalla dalibai 5,000 na Jami’ar Benin (UNIBEN) na fuskantar barazanar hana su rubuta jarrabawar zangon karatu na biyu wadda za a fara ranar Litinin, 29...