Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya jaddada kudirin gwamnatinsa na sake farfaɗo da Madatsar Ruwa ta Biu da aka daɗe da watsi da ita domin...
Aƙalla fursunoni 12 ne suka tsere baya sun fasa wani gidan yari da ke garin Kotonkarfe a Jihar Kogi. Kwamishinan yada labarai na jihar, Kingsley Femi...
Ƙungiyar kare hakkin al’umma da tattalin arzikin kasa (SERAP) ta maka shugaban kasa Bola Tinubu a kotu kan dakatar da gwamnan jihar Rivers da mataimakiyarsa da...
Za a gudanar da bukukuwan Sallah mai cike da cece-kuce, yayin da Sarki Aminu Ado Bayero da Sarki Muhammadu Sanusi II suka bayyana shirinsu na gudanar...
Rundunar ’Yan Sandan Jihar Bauchi, ta kama wasu matasa huɗu da ake zargi da yin garkuwa da kuma kashe wani yaro ɗan shekara shida, Shuaibu Safiyanu,...
Wani abin al’ajabi da ban tsoro ya auku inda rana tsaka garin Zip da ke jihar Taraba ya nutse baki dayansa a cikin Kogin Biniwai. Majiyarmu...
An bayyana cewa an kashe jami’an hukumar kare al’umma ta jihar Zamfara guda shida (CPG) da aka fi sani da Askarawa da wasu ‘yan banga guda...
An kama wani jami’in rundunar sa-kai ta JTF, Modu Mallam Gana mai shekaru 27 a garin Monguno, bisa zarginsa da harbin wasu gungun matasa wanda ya...
Tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a wasu kalamansa kan ‘yan Majalisar wakilai na Kasa da ya ce ‘yan amshin Shata ne su bayan amince...
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Lokoja babban birnin jihar Kogi ta yi watsi da hukuncin da ta yanke tun farko da ta hana...