Allah ya yiwa Mahaifiyar tsohon shugaban majalisar dattawa, Dr. Abubakar Bukola Saraki, Florence Morenike Saraki, rasuwa tana da shekaru 89. Ta kasance matar shugaban majalisar dattawa...
Jam’iyyar APC a Jihar Kano ta bayyana kalaman da jagoran ɗariƙar Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya yi a matsayin abun takaici. Shugaban jam’iyyar na jihar, Abdullahi...
Wani Alhaji dan Najeriya ya rasu a hanyarsa ta zuwa Jamrate domin jifan shedan saboda tsananin zafi. Shugaban tawagar likitocin Najeriya, Dakta Abubakar Adamu ne ya...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai tashi daga birnin Legas zuwa Pretoria na Afrika ta kudu domin halartar bikin rantsar da shugaba Cyril Ramaphosa. Za a...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya baiwa Alhazan Kano 3,121 a matsayin Goron Sallah. Mai magana da yawun mataimakin Gwamnan Kano, Ibrahim Garba Shu’aib ne...
Ma’aikatar lura da aikin Hajji da Umarah ta Saudia ta dakatar da Alhazai daga zuwa Jamarat wajen jifan Shedan daga karfe 11 na safe zuwa 4...
Nigerian Union of Journalists NUJ Freedom Radio Chapel has enjoined Comrades to imbibe the values of sacrifice, Solidarity, unity and compassion as ingredients necessary to build...
A wani yunkuri na tabbatar da hadin kai tsakanin mabiya addinai, wani shugaban mabiya addinin Kirista a jihar Kaduna, Pasto Yohana Buru, ya gabatar da jawabi...
Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar na III yayi kira ga dukkan shugabanni a matakai daban-daban da su dau matakan magance matsin tattalin arziki da...
…..To Promote Peace Love, and Religious Tolerance By Abdullahi Alhassan, Kaduna In a remarkable demonstration of interfaith harmony, Pastor (Dr.) Yohanna Buru, a Christian leader from...