Hukumar bada agajin gaggawa ta NEMA ta tabbatar da mutuwar mutane uku tare da jikkata wasu biyu a wani ginin bene mai hawa uku da ya...
Gwamnatin jihar Gombe a ranar Juma’ar nan ta sanar da cewa ba za a gudanar da aikin tsaftar muhalli da aka tsara a kowace ranar Asabar...
Majalisar Wakilan Kasar nan ta nemi Hukumar jin dadin Alhazai ta Kasa (NAHCON) da ta yi bayani game da shirye-shiryenta na gudanar da aikin Hajjin bana...
’Yan bindiga sun kashe kwamandan sojojin dake aikin samar da tsaro a wani harin kwanton bauna a yankin Sabon Garin Dan’Ali da ke Jihar Katsina. Wasu...
Wasu ’yan bindiga sun kai hari fadar Sarkin Zurmi, Alhaji Bello Muhammad Bunu, inda suka kashe mutane uku suka yi awon gaba da wasu. Jaridar Aminiya...
Wasu masu zanga-zanga sun yi dafifi a hedikwatar Jam’iyyar APC mai mulki da ke Abuja, suna neman shugabanta na kasa, Abdullahi Ganduje, ya sauka daga mukaminsa....
Gwamnatin jihar Kano na kashe kimanin Naira biliyan 1.2 duk wata don samar da tsaftataccen ruwan sha a jihar, kamar yadda kwamishinan albarkatun ruwa, Ali Makoda...
Jami’an ‘yansanda tare da haɗin gwiwar ’yan kungiyar mafarauta a jihar Bauchi, sun yi nasarar kashe wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne su...
Ruwan sama da aka yi a daren ranar Laraba ya haifar da karancin tsaro a gidan yarin da ke Suleja a Jihar Neja, inda ya yi...
Tragedy struck at BrickHall Schools located in the Cadastral Zone B11, Kaura in Abuja on Wednesday, when a four-year-old pupil, Miguel Ovoke, died during the school’s...