Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto, Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya koka da cewa sai al’ummar mahaifarsa sun nemi izinin ’yan bindiga sannan suke iya noma gonakinsu. Da yake...
Ana zargin wani magidanci da caka wa matarsa wuka ya kashe ta kan zargin cin amanar aure. ’Yan sanda sun tabbatar da cewa magidancin mai shekaru...
Jami’an rundunar ‘yan sandan babban birnin tarayya Abuja sun kama wasu fitattun barayin mota guda biyu, Ibrahim Haliru mai shekaru 45 da Babangida Mohammed mai shekaru...
Gwamnatin jihar Borno ta bayyana shirin mayar da hukumar jin dadin alhazai ta jihar zuwa babbar hukumar. Gwamna Babagana Zulum, wanda ya sanar da hakan a...
Rundunar sojojin saman Kasar nan ta ce jiragen yaƙinta sun yi luguden wuta kan maɓoyar ƴan ta’adda a yankin Shiroro na Jihar Neja da ke tsakiyar...
Akalla dakarun sa-kai na Civilian JTF 8 ne suka mutu sakamakon taka wani bam da mayaƙan ISWAP suka dasa a Karamar Hukumar Gamboru ta Jihar Borno....
Hukumar Karɓar Ƙorafe-Ƙorafe da Yaƙi da cin hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, ta ƙaddamar da bincike dangane da zargin almundahana kan Shugaban Gidan Talabijin...
Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya EFCC ta ce makarantar ‘American international school’ da ke Abuja ta tura dala $760,910.84 zuwa cikin asusun...
Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ce jam’iyyar NNPP mai gwamnatin Jihar Kano ce ke da hannu a zanga-zangar adawa da shi...
Ministan makamashi a ƙasar Saliyo, Alhadji Kanja Sesay ya yi murabus sakamakon yawaitar ɗaukewar wutar lantarki da ake fuskanta a kasar. Hakan na ƙunshe ne...