The Federal Government through the Corporate Affairs Commission has issued a two-month registration deadline to Point of Sales companies, to register their agents, merchants, and individuals...
Mazauna wasu ƙauyuka 10 a Karamar Hukumar Giwa ta Jihar Kaduna sun tsere daga gidajensu saboda harin ’yan ta’adda masu satar mutane. Da dama daga...
Al’ummar Ambe da ke Arak a karamar hukumar Sanga a jihar Kaduna a daren ranar Lahadi sun fuskanci harin ‘yan bindiga da ya yi sanadin mutuwar...
Kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa domin bincike kan rikice-rikicen siyasa ya fara zamansa a jihar. Kwamitin karkashin jagorancin mai shari’a Zuwaira Yusuf, zai yi bincike...
Gwamnatin Tarayya ta musanta batun cewa tana duba yiwuwar bai wa ƙasashen Amurka da Faransa damar kafa sansanin soja a ƙasar nan. Wata sanarwa da...
Bayan shan ce-ce-ku-ce kan zargin da masu shara a Jihar Kano suka yi na cewa gwamnatin ta riƙe musu alawus ɗinsu, Gwamna Abba Kabir Yusuf...
Hukumar Wutar Lantarki ta Kasa (NERC) ta rage kudin wutar ga masu amfani da layin Band A. NERC ta umarci kamfanonin rarraba wutar lantarki da...
Hukumar hana sha da Fataucin miyagun ƙwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta kama wasu manya-manyan dilolin ƙwayoyi da wiwi a jihohin Najeriya. NDLEA, ta gano...
Rundunar ‘yan sandan jihar Anambra ta ce ta kama wasu mutane bakwai da ake zargi da aikata ayyukan asiri da kuma fashi da makami. An...
Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC ta nesanta kanta daga wani rahoto da ke yawo a kafafen...