Ana zargin wasu Ƴan bindiga sun sake kai hari jami’ar kimiyya da fasaha ta CUSTEC da ke jihar Kogi tare da sace wani adadi mai yawa...
Hukumar zaben kasar Chadi ta bayyana cewa shugaban kasar na riƙon ƙwarya Mahamat Idriss Deby Itno ne ya lashe zaben shugaban kasar da aka gudanar a...
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Sadiq Zubairu, bisa zargin kisan abokinsa Bello Bukar Adam ma’aikacin kamfanin rarraba hasken wutar lantarki...
Majalisar dattawan Kasar nan ta amince da dokar hukuncin kisa kan masu safarar miyagun kwayoyi a kasar. Wannan ya biyo bayan nazarin rahoton kwamitocin da ke...
Gwamnatin Kaduna ta sanar da wasu sabbin matakai na bai wa makarantun jihar tsaro saboda yawan hare-haren da suke fuskanta da kuma satar ɗalibai. Gwamna Uba...
Jamhuriyar Nijar ta kaddamar da wani sabon gangamin yaki da cutar sankarau a sassan kasar sakamakon yawaitar alkaluman mutanen da ke kamuwa da cutar idan...
Wasu da ake zargin matsafa ne sun datse mazakutar wani yaro domin hada layar bata a garin Pandogari da ke Karamar Hukumar Rafi a Jihar Neja....
Babbar Kotun Jihar Kano ta sake zama domin sauraren shari’ar daukaka karar da Abduljabbar Kabara da ke kalubalantar hukuncin Babbar Kotun Musulunci da ta yanke masa...
Babbar Kotun Jihar Kano ta halasta wa ’yan kasuwar Sabon Gari shagunan da ke bangaren ’yan barkono da gidajen wanka. Kotun ta kuma umarci hukumar gudanarwar...
Babbar Kotun Tarayya ta ba da belin tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama Hadi Sirika da ’yarsa Fatimah da wasu biyu a kan Naira miliyan 100 kowannensu....