‘Yan Ta’adda sun kai wani mummunan hari a garin Bilbis da ke Jihar Zamfara inda suka kashe mutane kusan 20 da suka kunshi maza da mata...
Tauraron ‘dan wasan Faransa, Kylian Mbappe ya sanar da cewar a karshen wannan kakar zai kawo karshen zaman sa na shekaru 7 a kungiyar PSG, ba...
Kungiyar masu harhada magunguna ta Najeriya reshen jihar Kaduna ta yi zanga-zangar nuna rashin amincewa da yadda jami’an hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi...
Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Neja, Abdulmalik Sarkindaji, ya bayyana shirin aurar da wasu marayu mata 100 da suka rasa iyayensu sakamakon harin ‘yan bindiga a karamar...
Rahotanni sun ce aƙalla makiyaya biyu da shanu 150 wasu ‘yan bindiga sun kashe a wani hari da suka kai gundumar Kwal da ke Ƙaramar hukumar...
Hukumar gudanarwar Jami’ar Ajayi Crowther (ACU) da ke Oyo, ta kaddamar da bincike kan zargin fyade da wasu jami’an tsaro biyu suka yi wa wata dalibar...
Hukumar Hana Fasakauri ta Kasa Kwastam ta kama wasu jirage marasa matuƙa guda 148 da kuɗinsu ya kai kimanin naira miliyan bakwai da kuma injina...
Wata Kotu ta daure wata matar aure ’yar shekara 28 a gidan yari ba tare da zabin biyan tara ba, kan laifin zuba wa kishiyarta ruwan...
Jami’an Sojojin Kasar nan da hadin gwiwar rundunar farar hula CJTF sun kubutar da iyalan ’yan Boko Haram hudu, bayan sun yi musu kwanton bauna...
Gwamnatin jihar Kogi ta tabbatar da sace dalibai tara na jami’ar CUSTEC . da ke Osara Okene. Hakan na zuwa ne a daidai lokacin da gwamnan...