Mutane uku ake fargabar sun rasu wasu 10 sun samu raunukan harbi a rikicin sojoji da direbobin baburan A Daidaita Sahu a garin Gashua, da ke...
Rundunar ‘yan sandan jihar Adamawa ta bayyana cewa ta shirya kama wani matashi dan shekara 18 da ya daba wa abokinsa wuka har lahira a wata...
Wasu mahara ɗauke da muggan makamai sun kutsa kai cikin sakatariyar Gwamnatin Jihar Oyo, inda suka yi yunkurin ƙwace iko da ofishin gwamna da kuma majalisar...
Rahotanni daga Babban Birnin Jihar Borno, Maiduguri sun bayyana cewar wani Sufeton dan sanda ya hallaka kansa har lahira. Marigayin na aiki ne da ofishin ’yan...
Wasu ’yan ta’addar Boko Haram biyu masu alaƙa da juna, Ibn Ali da Ja’afar Abdullahi da suka tsere daga sansanin Boko Haram a Farisu, sun miƙa...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar, ya taya ɗaukacin al’umma barka da Sallah yayin da musulman Najeriya suka gudanar da sallar idi ranar Laraba. Sultan...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci mazauna jihar da su rungumi halayen tausayi, karamci, da’a, kishin kasa, da zaman lafiya domin ci gaban jihar...
Wani Mamakon ruwan sama ya yi sanadiyar rushewar daruruwan gidaje a Jihar Kogi da ke tsakiyar Najeriya. Ruwan saman ya yi wannan ta’adi ne a ƙauyen...
Kungiyar Dattawan Arewacin Kasar na sun bayyana nadamarsu kan zaɓen Shugaban Ƙasa mai ci a yanzu, Bola Ahmed Tinubu. Tinubu ya yi takara da tsohon mataimakin...
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Usman Ododo, ya sanar da kama wadanda ake zargi da hannu a rikicin da ya barke a garin Bagana na karamar hukumar...